HOTON OF MATA A KARINMAGANA THE IMAGE OF WOMEN IN HAUSA PROVERBS)

No Thumbnail Available
Date
2018-08-20
Journal Title
Journal ISSN
Volume Title
Publisher
Federal University Gusau Zamfara State
Abstract
Tasirin alaRar dake tsakanin mata da Karin Magana dangantaka ce ta Jcut- da-kut, kamar alif da lam. Mata da Karin Magana cfan juma ne da cfan jumai, kusan koyaushe ba su rabuwa. Hoton mata ya mamaye fiye da kas hi saba 'in cikin cfari na Karin Maganar Hausa. Dalilin haka ne wannan bincike mai taken "Hoton Mata a Kann Magana" ya bi didigi kuma ya shiga taskar masana adabi daban-daban, Dalilin haka ne wannan bincike mai taken "Hoton Mata a Kann Magana" ya bi didigi kuma ya shiga taskar masana adabi daban-daban, sannan ya yi yunkuri, ya tsakuro wasu daga cikin hotunan da ke bayanin rayuwar mata da al'adunsu da cfabi'unsu da sauran halayensu kyaukyawa da mumrnuna. An raba binciken ne akan babi biyar. Binciken ya fara ne da babi na farko a rnatsayin shimficfar bincikc, inda aka fuskanci tsarin aikin An raba binciken ne akan babi biyar. Binciken ya fara ne da babi na farko a rnatsayin shimficfar bincikc, inda aka fuskanci tsarin aikin Sannan aka dubi tasirin hoton rayuwar \-lata a Karin Magana, a babi na biyu. Aka gurgusa kad'an zuwa babi na uku aka bayyana ma'anar Karin Magana da tarkaccnta. Daga nan aka l<ara gaba aka shiga cikin gangar jiki da zuciyar bincike, a nan ne aka baje kolin wasu hotunan mata, a babi na hucfu, huna aka nazarci rayuwar mata, da cfabi 'unsu da al 'adunsu da sauran halayensu tare da takaitaccen sharhin da dangantakarsu da Karin Magana. A karshe binciken ya kammala ne a babi na biyar tare da bayyana rnuhimmancin Karin Magana, matsayin mata a cikin al'umma da sauran wasu muhimman abubuwa da suke da dangantaka da Karin Magana.
Description
Keywords
Citation